Wednesday, 7 February 2018

Kalli hotunan Fati Shu'uma da suka birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, muna mata fatan Alheri.
Maman Hajara daga jihar Zamfara sakonki ya shigo, Allah ya bar zumunci, Allah ya amsa addu'arki. Mungode.

No comments:

Post a Comment