Thursday, 1 February 2018

Kalli hotunan kamin biki na wasu tsaffi

Soyayya bata san tsufa ba, wannan hotunan sunyi ta yawo a shafukan sada zumunta da muhawara inda aka bayyana su da cewa na kamin bikine na wadannan tsoffin masoyan da za'a daura aurensu a watan Maris idan Allah ya kaimu.An dai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akan wadannan hotunan inda wasu sukace sun birge wasu kuwa kushewa sukayi, wai sunyi tsufa da yin hakan. Rahotanni dai sun bayyana cewa tsoffin masoyan sun fitone daga jihar Filato.No comments:

Post a Comment