Saturday, 17 February 2018

Kalli karin hotunan Abida Muhammad da mijinta Mustafa

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Abida Muhammad kenan tare da mijinta Mustafa a wadannan hotunan nasu dake nuna irin yanda suke shaukin juna, a makon daya gabatane mukaji labarin auren nasu kuma dazu muka ga hotonsu na farko da suke a tare.Anan karin hotunan Abidarce da mijin nata kamar yanda ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara ta kuma kirashi da abokin rayuwarta kuma bugun zuciyartaNo comments:

Post a Comment