Sunday, 25 February 2018

Kalli kayan lefen diyar Dangote: Fatima

A kwanakin baya kadanne aka samu labarin cewa, shahararren me kudin Duniya, Aliko Dangote zai aurar da diyarshi Fatima da dan gidan tsohon shugaban 'yan sanda Jamil MD Abubakar, hotunan kayan lefen da Jamil ya yiwa Fatima sun bazu a shafukan yanar gizo.Wannan hoton na kasa na dauko da wani bangare na kayan lefen Fatimar, muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma bada zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment