Saturday, 24 February 2018

Kalli kayataccen setin gado me siffar jirgin ruwa da Mansurah Isah ta saiwa diyarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa tana tafiya ta ga wannan gadon me siffar jirgin ruwa kuma ya birge ta, tayi tunanin cewa diyarta, Khadijatul Iman zata so shi, dan haka sai ta sai mata shi.Mansurah Isah tace diyarta ta tayi matukar farin ciki da samun wannan gado, kuma ta rungume ta tana godiya.

No comments:

Post a Comment