Sunday, 4 February 2018

Kalli kayatattun hotunan Adam A. Zango

Da alama tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango garinnan na mishi dadi kuma yana jin nishadi sosai, domin kuwa sai daukar kayatattun hotuna yake naya birge da nishadantar da masoyanshi dasu.


Adamun dai yayi hotuna da dama wanda sukayi kyau sosai, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment