Tuesday, 20 February 2018

Kalli kayatattun hotunan da magidanci ya dauka da iyalinshi da suka dauki hankula sosai

Yanda wani magidanci ya dauki hotuna da iyalinshi kenan suna cikin annashuwa da farin ciki, hotunan sun dauki hankulan mutane sosai, an kuma bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai, wasu sun yaba wasu kuwa na ganin hakan be kamataba.Muna fatan Alheri ga wadannan iyali da kuma Allah ya Albarkacesu.

No comments:

Post a Comment