Tuesday, 20 February 2018

Kalli kayatattun hotunan Samira Ahmad

Tsohuwar tauraruwa fina-finan Hausa, Samira Ahmad kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau sosai, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment