Wednesday, 21 February 2018

Kalli kek din da Hassana da Husaina Musa sukayi murnar ranar haihuwarsu dashi

A jiyane jaruman fina-finan Hausa, Hassana da Husaina Musa sukayi murnar zagayowar ranar haihuwarsu, wannan hotonsune inda suke rike da kek na musamman da aka musu dan murnar wannan rana.


Muna kara tayasu murna da fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment