Friday, 16 February 2018

Kalli kek din da wani masoyin Ummi Zeezee ya bata dan murnar zagayowar ranar haihuwarta

A jiyane tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, wannan hoton na sama wani kek ne me kayatarwa da ta bayyana cewa daya daga cikin masoyantane ya aika mata dashi dan tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta dashi.Muna kara tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment