Tuesday, 13 February 2018

Kalli Khairat diyar Abdul Tantiri

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Abdulmumin Ilyasu wanda akafi sani da Tantiri ya bayyana Khairat, wadda hotonta kenan da cewa itace diya mace daya da yake da ita.


Muna fatan Allah ya raya Khairat rayuwa me Albarka da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment