Friday, 16 February 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Amina Amal

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka dan kwalliyar ranar Juma'a, ta saka hoton ta yiwa masoyanta barka da Juma'a.


No comments:

Post a Comment