Friday, 9 February 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Nijar

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar kenan a wannan a wannan hoton nata data sha kwalliya tanawa masoyanta barka da Juma'a, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment