Friday, 23 February 2018

kalli kwalliyar Juma'a ta Maryam Gidado

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da tasha kyau, ta yi wa masoyanta gaisuwar Juma'a, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment