Friday, 16 February 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rukayya Dawayya

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliyar Juma'a ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da Juma'a, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment