Friday, 9 February 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Samira Ahmad

Tauraruwar fina-finan Hausa, Samira Ahmad kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau, ta yiwa masoyanta barka da Juma'a, Muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment