Friday, 9 February 2018

Kalli Maryam Gidado sanye da hula

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata inda take sanye da hula irin ta maza, hotunan sun dauki hankula yayin da wasu suka yaba wasu kuwa cewa sukayi be kamata mace na saka kayan mazaba.
No comments:

Post a Comment