Monday, 26 February 2018

Kalli masoyan Nazir Ahmad na kokarin daukar hoto dashi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin waka kenan a wadannan hotunan nashi da ya hadu da masoyanshi suna ta kokarin daukar hoto dashi, muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya kara daukaka.
No comments:

Post a Comment