Sunday, 18 February 2018

Kalli Matan shuwagabannin Najeriya a wannan hoton

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari kenan tare da uwargidan mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo a wannan hoton nasu daya dauki hankulan mutane, hoton ya kayatar kuma mutane sunyi ta mai fassara kala-kala.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment