Monday, 12 February 2018

Kalli me tallar Aya dan kwalisa

Wannan wani me sayar da Ayane a babban birnin tarayya, Abuja, me suna Malam Isah Kebbi, labarinshi ya karade shafukan sada zumunta da muhawara saboda irin shigar da yakeyi, ta masu shiga Ofis duk da cewa tura Baro yake yana tallar Aya.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment