Thursday, 15 February 2018

Kalli me tallar indomin tafi da gidanka

Wannan wani me tallar Indomine da yayi dabarar tafi da gidanka, an saba da ganin masu sayar da Indomi, wanda yaawancinsu masu sana'ar shayine a zaune guri daya amma wannan sabon salon zai kawo wa mutane sauki shi kuma me tallar zai samu habbakar kasuwarshi.


Muna mishi fatan Alheri

No comments:

Post a Comment