Saturday, 17 February 2018

Kalli mijin Abida Muhammad

A kwanakin bayane tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Abida Muhammad tayi aure, saidai bamu ga mijin nata ba, anan Abidar ce da mijinta Mustafa, muna musu fatan Alheri, Allah ya bada zaman lafiya.


No comments:

Post a Comment