Thursday, 8 February 2018

Kalli Nafisa da Maryam a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan tare da abokiyar aikinta jaruma, Maryam Yahaya a wannan hoton nasu daya kayatar, an daukeshine a lokacin da Nafisar tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta.


No comments:

Post a Comment