Monday, 5 February 2018

Kalli Rahama Sadau tare da wasu abokan aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a gurin nuna wani shirin fim data halarta, ta dauki hotunan ne tare da wasu abokan aikinta kuma sun dauki hankula.


No comments:

Post a Comment