Thursday, 8 February 2018

Kalli sabuwar rigar 'yan kwallon Najeriya

A jiya Larabane aka bayyana sabuwar rigar da 'yan kwallon Najeriya zasu saka dan buga gasar cin kofin Duniya da za'ayi a kasar Rasha,  rigar me dauke da kalar kore/ruwan ganye da fari sda baki ta birge Mikel John Obi da Kelechi da Ndidi kamar yanda suka bayyana.Kamfanin NiKE ne yayi wadannan rigunan kuma 'yan Najeriya zasu rika saka wannan me rodi-rodin ce a duk lokacin da suke  bugawa a gidansu sannan idan sune zasu je bakunta zasu saka me duhuncan ta kasa.

No comments:

Post a Comment