Saturday, 24 February 2018

Kalli sana'ar da gurgun nan yake yi

Wannan wani bawan Allahne gurgu amma be zauna yana jira a bashi ba ko kuma ya hau kan titi yana bara ba, ya rungumi sana'a wadda zai rufama kanshi asiri da ita, muna fatan matasa masu zaman kashe wando zasu wa'aztu da irin wannan su tashi suma su nemi na kansu.


Masu iya magana dai na cewa babu maraya sai rago

No comments:

Post a Comment