Monday, 19 February 2018

Kalli saurayin Ummi Zeezee wanda zai aureta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa Ummi Zeezee kenan a wannan hoton tare da saurayinta wanda sojane me suna Bahsir Abubakar, ya bayyana cewa Ummi itace matarshi ifan Allah ya yarda.Wadannan takalman kyautar da ya baiwa Ummince a matsayin ta tunawa da zagayowar ranar haihuwarta.

Muna fatan Allah ya tabbatar da wannan abu kuma yasa Albarka a wannan tarayyar tasu.

No comments:

Post a Comment