Friday, 2 February 2018

Kalli shugaban kasar Faransa saye da hula, lokacin daya kaiwa masu wankin hula ziyara

Shugaba Emmanuel Macron na Faransa sanye da jar dara a lokacin da ya ziyarci masu wankin hula a Unguwar Medina dake Tunis, babban birnin Tunisiya a ranar Alhamis 1 Fabrairu 2018. (AP).


Voahausa.

No comments:

Post a Comment