Thursday, 22 February 2018

Kalli wani hoton Amina Amal daya dauki hankula

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata daya dauki hankula, ta saka hoton tana gaishe da masoyanta, saidai saboda irin maganganun da ake gayamata akan irin hotunan da take sakawa, Aminar ta cire damar bayyana ra'ayi da masoyanta keyi a dandalinta na shafin Instagram.

No comments:

Post a Comment