Friday, 9 February 2018

Kalli wani hoton barkwanci akan wasikun da Obasanjo da IBB suka aikewa shugaba Buhari

Wannan wani hoton barkwancine akan wasikun da tsffin shuwagabannin kasa, Obasanjo da IBB suka aikewa shugaba Buhari akan ya hakura da mulki, suna cemai ya isa haka shi kuma yana ce musu kwalelenku.


Hmmm barkwancin yayi DW sunyi kokari.

No comments:

Post a Comment