Monday, 19 February 2018

Kalli wani kayataccen hoton shugaba Buhari da gwamnoni

Tauraron me daukar hoton shugaban kasa kenan, Bayo Omoboriowo yake shirya gwamnoni lokacin da suka kaiwa shugaban kasa Buhari ziyara, domin daukar su hoto, hoton ya kayatar.


1 comment: