Sunday, 25 February 2018

Kalli wannan hoton na Fati Washa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton tare da wata kawarta Amarya, Fatin ta yiwa kawar tata fatan Alheri, hoton nasu ya kayatar, muna fatan Allah ya bada zaman lafiya.


No comments:

Post a Comment