Friday, 9 February 2018

Kalli wannan hoton na Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wani hoto na musamman da aka dauke ta, Za'a iya ganin Rahamar da wani kambu me wasu abubuwa masu kama da kayoyi a kanta, hoton ya kayatar.


No comments:

Post a Comment