Tuesday, 13 February 2018

Kalli wasu hotuna masu kayatarwa daga jihar Zamfara

Wadannan wasu hotunane masu kayatarwa daga jihar Zamfara, hotunan na nuna irin filayen noma dake jihar ke da su da kuma gurare masu daukar hankali domin mutane masu sha'awar yawan shakatawa.

No comments:

Post a Comment