Wednesday, 7 February 2018

Kalli wasu hotunan Hadiza Gabon da suka kayatar

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau abin gwanin birgewa, Muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment