Tuesday, 20 February 2018

Kalli wasu hotunan Maryam Booth

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da tasha kyau ita da wata kawarta.

1 comment:

  1. Allah sawake maryam Booth,Ya 'Kara fahimtar da ke.Ki dinga tallar kanki ta hanyar hotuna,ke dole sai kin bure.Haka dai baza ki taba burge al'umma ba.A matsayin ki na 'ya mace bai kamata ba kina ta uploading 'din picture 'dinki ba.

    ReplyDelete