Tuesday, 6 February 2018

Kalli wasu hotunan Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula, Nafisar ta dauki hotunanne akwance kai babu dankwali.
No comments:

Post a Comment