Wednesday, 21 February 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Maryam Yahaya

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar,  da alama ta nawa wani kamfani tallar kayan sawane, muna mata fatan alheri.No comments:

Post a Comment