Wednesday, 21 February 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Maryam Gidado

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a gurin daukar wani shirin fim, hotunan sun kayatar, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment