Thursday, 8 February 2018

Kalli yanda ake dauko buhunan barkono daga Maiduguri a Da kamin rikicin Boko Haram


Kai lallai tashin hankali bashi da rana, wannan hoton irin yanda motoci ke dauko buhunan barkono kenan daga Maiduguri Uwa sassa daban-daban na Najeriya, anma dalilin rikicin Boko Haram dole an tsayar da kasuwancin.


Fatanmu shine yanda abin yanzu yake ta kara lafawa Allah yasa kasuwanci ya dawo yafi na da.
rwandachannels.

No comments:

Post a Comment