Friday, 23 February 2018

Kalli yanda dan Rukayya Dawayya ya saki baki yake kallon dogon ginin da be taba ganin irinshi ba a Makka

Dan tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya, Arafat kenan a wannan hoton ya bude baki cikin mamaki yake kallon dogon ginin otal din Zamzam dake birnin Makka, mahaifiyar tashi tace, yaga irin ginin da babu a garinsu shiyasa.


Rukayyar ta kuma yiwa masoyanta barka da Juma'a, muna fatan Allah ya yiwa rayuwarshi Albarka.

No comments:

Post a Comment