Wednesday, 28 February 2018

Kalli yanda garin Maiduguri ke kasancewa cikin dare

Wadannan hotunan yanda wani bangaren garin Maiduguri ke kasancewa kenan cikin dare, muna fatan Allah ya kara kawo mana zaman lafiya a kasarmu Najeriya.

No comments:

Post a Comment