Saturday, 17 February 2018

Kalli yanda gwamnan jihar Kaduna, El-Rufai yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

A jiyane Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru hamsin da takwas da haihuwa, 'yan uwa da abokan arziki sun tayashi murna.Wannan kek din da akawa gwamnan ne na musamman dan yin murnar wannan rana.
Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment