Monday, 26 February 2018

Kalli yanda Mansura Isa tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta

A jiyane tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, matar Sani Danja, Mansurah Isah tayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarta, Iyalai, yan uwa da abokan arziki sun taru dan taya Mansurah murnar wannan rana kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan.Muna kara tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment