Sunday, 4 February 2018

Kalli yanda Sadik Sani Sadik yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wadannan kayatattun hotunan nashi da yayi amfani da su wajan murnar zagayowar ranar haihuwarshi, shekaranjiya ne Sadik din yayi murnar kuma 'yan uwa da abokan arziki da damane suka tayaahi murna.Hotunan sunyi kyau.


No comments:

Post a Comment