Sunday, 18 February 2018

Kalli yanda Sadik Sani Sadik yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

A 'yan kwanakin da suka gabata ne tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, anan Sadik ne da matarshi suke yanka kek din murnar ranar haihuwar tashi.Sadik kuma ya dauki hoto tare da 'ya'yanshi me kayatarwa, muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment