Thursday, 1 February 2018

Kamar da Gaske: Kalli yanda Sani Danja ke ba Maryam Yahaya kek a baki

Tauraron fina-finan Hausa da turancu kuma mawaki, Sani Musa Danja kenan a wannan hoton nashi tare da sabuwar jaruma, Maryam Yahaya inda suke aikin shirya wani fim, Sanin ya ba Maryam kek a baki, abin ya kayatar sosai, kamar da gaske.No comments:

Post a Comment