Monday, 12 February 2018

Karanta yanda mazan Arewa suka sha yabo

Hmmm Mazan Arewa sunji dadi, sunsha yabo a gurin wannan baiwar Allan, tace, Mazan Arewa, ga  kyau, ga wanka, ga tsafta, ga iya saka kaya, ga addini ga iya tarairayar matansu, ga hankali, ga iya rarrashi, ga kishin matansu, ga arziki, ga zafin nema, ga iya magana, ga, ga, ga...Maganar tata ta dauki hankula, wasu dai sun yaba sunce hakane wasu kuwa na ganin cewa habaicine tayi.

A karshe ta kara da cewa, Kai Jama'a Allah mungode da kayi mu a Arewa.

No comments:

Post a Comment