Tuesday, 6 February 2018

Katafila sarkin aiki: kalli gwamna Masari na Katsina na duba ayyuka da tsakar dare

Wani bawan Allah ya bayyana cewa wadannan hotunan na gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, an daukesu ne lokacin da yake duba wasu ayyukan da akayi a jihar da tsakar dare wajen karfe biyu.Wannan abu dai yasa mutane sun ta yabawa da gwamna .


No comments:

Post a Comment