Wednesday, 28 February 2018

Katin gayyatar auren diyar Dangote ya fito: Diba kuga

A jiyane mukaji labarin cewa an kawo kayan lefen diyar hamshakin attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote wadda za'a aurawa Jamilu MD. Abubakar, to katin gayyatar auren nasu ya fito, bayanai dake jikin katin gayyatar sun nuna cewa za'a daura auren a ranar 16 ga watan Maris a fadar me martaba sarkin Kano.


Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu zuri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment